Advertisement

WANNAN HADIN NA MASU AURE NE A LOKACIN SANYI IDAN KASAN BAKA DA AURE KADA KA GWADA WANNAN HADIN

WANNAN HADIN NA MASU AURE NE A LOKACIN SANYI IDAN KASAN BAKA DA AURE KADA KA GWADA WANNAN HADIN


Assalamu Alaikum kwanakin baya Dan uwa Abu Abdurrahman Assalafy ya kawo wasu fa'idoji  game da maza wasu na ta korafi! To ka samu

1-Namijin goro guda biyu 
2-Dabino guda bakwai
3-peak milk ko kindirmu
Yadda za a yi amfani da shi: 
Kafin ka jewa matarka da Auwa guda ka ci namijin goran, Sannan ka cinye dabinon said ka bishi da peak milk ko kindirman! Wallahi idan da kana fada tana fada ne to zuwa safe za ka ga canji, har kasa sai an kai ana gaisheka saboda ka kankaro girmanka! Ni kuma sai ka kirani ka mun kyautar kati!
Mustapha Dan Sakkwato 
08185954040

Drop Your Comment

0 Comments