Advertisement

VIDEO Tsohuwar Jarumar Kannywood Zainab Abdullahi Raji Tayi Magana Akan Batun Musuluncin Muneerat Abdulsalam

VIDEO Tsohuwar Jarumar Kannywood Zainab Abdullahi Raji Tayi Magana Akan Batun Musuluncin Muneerat Abdulsalam
Tsohuwar jarumar kannywood Zainab Abdullahi Raji itama tabi sahun mutanen dake ta magana akan Muneerat Abdulsalam.

A wani bidiyo data fitar tsohuwar jarumar tayi bayani mai gamsarwa cikin hankali da natsuwa da kuma ilmi.

Ta nemi Muneerat akan data koma ta koyi yadda tsarin addinin musulunci yake ta yadda idan wani har ya zageta zata iya masa waazi kan cewa ba daidai bane abinda yayi

Drop Your Comment

0 Comments