Advertisement

Tsohuwar Jarumar Kannywood Wasila Isma’il Ta Caccaki Masu Mata Fatan Aurenta Bazaiyi Karko Ba A Baya


Shawara Ga Masu Kirgamin Kwanakin Aure Na Su Koma Su Duba Kalandarsu -Wasila Isma’il

Tsohuwar jarumar kannywood Wasila Ismail wadda tayi fice a shekarun baya a masanaantar ta kannywood a wani fim mai suna Wasila wanda akayi shekaru 20 baya.

A wani dogon rubutu da tayi a shafinta na Facebook ta bayyana kalubalen data fuskanta a kan aurenta da yadda mutane sukai ta rade raden ae bazai dade ba zai mutu.

Sannan daga karshe ta zabi da tayi musu shagube kan maganganun da suka dinga yi a lokacin.

Ga abinda take cewa:

18 years ago aka daura min aure tare da Al-Amin Ciroma anan garin kaduna, a lokacin da bana iya zuwa unguwa biki ko suna ko kawayena da yan uwana basason fita tare dani saboda dandazon mutane da kan taru saboda ni. A lokacin na zabi inyi aure kawai don na gaji da yanayin rayuwar da nakeyi bana samun sukunin yawan mutane in ba a cikin yan uwana yan film nake ba to saidai na zauna a gida, daga location sai gida.
By d time dana fidda kudurina na son yin aure sai wasu da dama wadanda muke tare dasu sukace karna auri Ciroma wai nafi karfin shi, i eventually ignore all comments den, n went ahead, later akace auren nan bazai kai one month ba, aka ga mun wuce akace an bamu wata biyu daganan har wata shida shiru. Turus sai aka ganni da katon cikin yarona na fari marigayi (Albaqir) wanda na haifeshi bayan aurena da shekara daya da wata uku wato January 12 2004, sai aka koma aka ce ae tunda naje gidan mu wanka to ba lalle na koma ba. Na koma Kuma har yanzu wata daya zuwa wata shida da aka bani har yanzu basuyi ba.
Bana maganar dadewa na agidan aure a social media Amma na zabi baiwa masu kirga min kwanaki zaman aure shawara da su koma su duba calenders dinsu “WHAT IS TODAY’S DATE PLEASE” Alhamdulillahi Masha Allah Tabarakan Rahman
Drop Your Comment

0 Comments