Advertisement

Dr. Isa Ali Pantami Yana Nunawa Ma’aikatan Hukumarsa Yadda Zasu Ringa Motsa Jiki

Dr. Isa Ali Pantami Yana Nunawa Ma’aikatan Hukumarsa Yadda Zasu Ringa Motsa JikiMinistan Sadarwa a Najeriya Isa Ali Pantami, ke nan yake nuna wa ma’aikatan da ke karkashin ma’aikatar da yake jagoranta yadda za su motsa jini a wani taron aiki da suka fara a ranar Litinin.Drop Your Comment

0 Comments