Advertisement

Ban Taba Kishi Koda Na Minti Daya Da Maryam Ab Yola Tsohuwar Matar Mijina Ba -Inji Amaryar Adam A Zango

Ban Taba Kishi Koda Na Minti Daya Da Maryam Ab Yola Tsohuwar Matar Mijina Ba -Inji Amaryar Adam A Zango
A jiya ne da sabuwar matar adam a zango ta bada damar yi mata tambayoyi a shafinta na Instagram.


Wanda duk masu tambayar sunfi karkata akan Tsohuwar matar wato tsohuwar Jarumar Kannywood maryam ab Yola, dalilinmu na cewa tsohuwar Jarumar Kannywood saboda ta a kwanakin baya ta nunawa duniya cewa tabar masanaantar ta Kannywood.


Shine dai akayi mata tambayoyi da dama wanda daga ciki anyi mata tambayoyi da suka dauki hankali kamar haka.


Tambaya :Shin kun haifi yan biyu biyu kuwa ko kun kusa?


Amsa : ɓari nayi
Tambaya : wai da gaske kawaye kuke da Maryam ab Yola


Amsa: a’a ni kawai mai kallon fina finan tane suna burgeni.


Tambaya: miyasa kike kishi da maryam?


Amsa: Bana kishi da ita
Bantaba kishi da ita dai dai da 1sec nayi kishi da ita for what reason?

Drop Your Comment

0 Comments