Advertisement

Amsar Tambayar ta “Yaushe za’a yi Wuff Da ke” inji hadiza gabon

Amsar Tambayar ta “Yaushe za’a yi Wuff Da ke” inji hadiza gabon
      


Akwai wani abu da jaruman Kannywood musamman mata ke na tambaya da amsa wanda ake yi musu tambayoyi suna bada amsa.


Wanda nan yake wani yayi mata tamabya wanda akwai alamun tayi mata zafi sosai, wanda ta bashi amsa cikin fushi.

Tambaya: Yaushe za’a yi Wuff da ke?

Amsa: Tosho ya shirya.

Ma’ana wai tsohonsa ya shirya yayi wuff da ita wanda abun ya nuna bata ji dadin wannan tambaya ba.Drop Your Comment

0 Comments